Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

zaman lafiya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

peaceful living, live in harmony

Noun

Tilo
zaman lafiya

Jam'i
babu (none)

Singular
peace

Plural
none

Glosbe's example sentences of zaman lafiya

  1. zaman lafiya. <> Being in a state of peace, peace, peaceable, peaceful, security, well.
    1. 39:7-9) Ya kamata kuma mu kasance masu zaman lafiya, mu guji abubuwan da za su kawo rashin zaman lafiya. <> 39:7-9) We should also be peaceable, avoiding aggressiveness or actions that would disrupt peace.
    2. Gwamnatin da za ta iya tabbatar da zaman lafiya a duniya ita ce wadda za ta yi mulki a dukan duniya kuma ta koya wa mutane nagarta da ƙaunar juna.—Ka karanta Ishaya 32:17; 48:18, 22. <> Only a world government that can teach people to love what is right and care for one another will bring world peace.—Read Isaiah 32:17; 48:18, 22.
    3. Me ya sa muke da “cikakken zaman lafiya”? <> Why do we have “abundant peace”?
    4. ZA A sami zaman lafiya a duniyarmu ko kuwa tana gab ne da halaka? <> IS OUR world on the threshold of peace or on the brink of disaster?
    5. Za a Yi Zaman Lafiya na Shekara Dubu da Kuma Har Abada! <> Peace for a Thousand Years—And Beyond!
    6. Ka Daɗa ga Zaman Lafiya Ikilisiya <> Contribute to the Well-Being of the Congregation
    7. 11 Don mu more dangantaka na kud da kud da Jehobah, “Allah kuwa na salama,” dole ne mu yi koyi da halayensa, har da zaman lafiya. <> 11 To enjoy an intimate relationship with Jehovah, “the God of peace,” we must imitate his qualities, including peaceableness.
    8. 12 Ishaƙu ɗan Ibrahim yana son zaman lafiya kamar babansa. <> 12 Abraham’s son Isaac followed the peace-loving ways of his father.
    9. “Matalauta sun gaya mana cewa, fiye da kome, suna bukatar zaman lafiya da kwanciyar rai, sai kuma zarafin su kyautata rayuwarsu. <> “Poor people tell us that, above all, they want peace and security—and then opportunities to make their lives better.
    10. Talifi na biyu ya tattauna yadda sa idonmu ya kasance sarai da biɗan maƙasudai na ruhaniya da kuma yin Bauta ta Iyali da yamma suke da muhimmanci ga zaman lafiya na ruhaniya na dukan iyalin. <> The second article considers how keeping a simple eye, pursuing spiritual goals, and maintaining a Family Worship evening are essential to the entire family’s spiritual well-being.
    11. Ko kuma za ka so ka zauna da wanda yake da kirki kuma yana son zaman lafiya?— Babban Malami ya ce: “Masu-albarka ne masu-sada zumunta: gama za a ce da su ’ya’yan Allah.”—Matta 5:9. <> Or would you rather be with someone who is kind and wants peace?— The Great Teacher said: “Happy are the peaceable, since they will be called ‘sons of God.’”—Matthew 5:9.
    12. Me ya sa suka yi zaman lafiya da juna da kuma galibin mutane? <> Why were they at peace with one another and with people in general?
    13. (Malachi 3:18) Mutane marasa sonkai suna yaba wa Shaidun Jehobah saboda sahihanci, alheri, zaman lafiya, da ƙwazo da suke nunawa kuma waɗannan halayen sun bambanta mutanen Allah daga duniya baki ɗaya. <> (Malachi 3:18) The honesty, kindness, peacefulness, and diligence displayed by Jehovah’s Witnesses are admired by unprejudiced onlookers, and these qualities distinguish God’s people from the world in general.
    14. (Misalai 17:1) Saboda a sami zaman lafiya, Littafi Mai Tsarki ya gaya wa maigida ya daraja ko kuma ya girmama matarsa. <> (Proverbs 17:1, Contemporary English Version) The Bible tells a husband to treat his wife with honor, or respect.
    15. “Ku Yi Zaman Lafiya da Mutane”: (minti 10) <> “Pursue Peace With Others”: (10 min.)
    16. (b) Ta yaya mata za ta sa iyalinta gabaki ɗaya ta yi zaman lafiya? <> (b) How does a wife contribute to the well-being of the entire family?
    17. Ba a san wanda zai ja-goranci wannan al’ummai da suka haɗa kai don kai hari ba, amma mun tabbata da abubuwa biyu: (1) Za a yi nasara a kan Gog na Magog da rundunarsa kuma za a halaka su; ƙari ga haka, (2) Sarkinmu Yesu Kristi, zai ceci mutanen Allah kuma zai bishe su zuwa cikin sabuwar duniya da za a yi zaman lafiya.—R. Yoh. <> But no matter who may take the lead in this coalition of nations, we are certain of two things: (1) Gog of Magog and his armies will be defeated and destroyed; and (2) our reigning King, Jesus Christ, will save God’s people and usher them into a new world of peace and true security.—Rev.
    18. Wane misali manzo Bulus ya ƙafa na bi da marasa bi cikin zaman lafiya? <> What example of dealing peaceably with unbelievers did the apostle Paul set?
    19. • A waɗanne wurare ne ya kamata mu zama masu son zaman lafiya, kuma ta yaya? <> • In what areas should we try to be peacemakers, and how?
    20. Shaidun Jehovah suna fama domin su kasance masu-bin doka, masu zaman lafiya, kuma mutane masu ɗabi’a. <> Jehovah’s Witnesses strive to be law-abiding, peaceful, and morally upright people.
    21. 10 Bayan yaƙin duniya na fari, al’ummai sun biɗi zaman lafiya ruwa a jallo, hakan ma suka yi bayan yaƙin duniya na biyu. <> 10 In the aftermath of each of the two world wars, the nations clamored for peace.
    22. Masu neman zaman lafiya, cikin tawali’u za su furta ra’ayinsu kuma cikin girmama wasu za su saurari na wasu. <> Peacemakers modestly express their thoughts and then respectfully listen to those of others.
    23. Ko da yake suna zaman lafiya da kowa, suna yaƙi na ruhaniya da kowane abokan gāba. <> Although they are peaceable with all men, they do fight a spiritual battle against very powerful opponents.
    24. 6 ‘Akwai lokacin da aka yi zaman lafiya a zamaninmu kuwa?’ <> 6 You may wonder, ‘How much peace has there been in the world?’
    25. Mene ne za mu iya yi don mu kyautata zaman lafiya da kuma haɗin kai da ke tsakaninmu? <> What can we do to maintain our peace and unity?