Hausa
tabbata (tabbata, v1)
- faru ko afku ko kasance <> an occurrence, something transpired
- abin da yake faɗi ya tabbata. <> what he says has occured.
- And why did you, when you entered your garden, not say, 'What Allah willed [ has occurred ]; <> "Kuma don me, a lõkacin da ka shiga gõnarka, ka, ce, 'Abin da Allah ya so (shi ke tabbata) --Qur'an 18:39
- zama ko cika ko isa <> turn into, become
- ta tabbata 'yar iska tun da ta fara karuwanci. <> she's become immoral ever since she got into prostitution.
tabbata (tabbataa, v2)
- haƙiƙance ko kasancewa cikin rashin shakka a kan wani abu <> to be certain, to be sure of something, certify, affirm, confirm (argue), ensure, become reality
- ba da gaskiya ko amincewa ko gaskatawa <> due to, unto, belongs to
Google translation of tabbata
- (verb) certify <> tabbata, shaida; affirm <> tabbata; confirm <> tabbata; ensure <> tabbata, amince;
Glosbe's Parallel Text
- Glosbe's Parallel Text
- Da yake ya tabbata cewa kalmomin Jehobah za su cika, Nuhu ya ba da lokaci, kuzari, da dukiya domin ya cika umurnin Allah. <> Certain that Jehovah’s words would come true, Noah expended time, energy, and resources in order to fulfill God’s commands. [1]
- Domin sun tabbata cewa bangaskiya da ke bisa Littafi Mai-Tsarki za ta iya kawo gyara mai girma a rayuwarka kai ma. <> Because they are convinced that a Bible-based faith can bring about great improvements in your life too. [2]
- 5:19-21) Amma idan ka tabbata cewa nishaɗin ya yi daidai da ƙa’idodin Jehobah, yana iya kasance da amfani a gare ka kuma ya ba ka ƙarfi.—Gal. 5:22, 23; karanta Filibiyawa 4:8. <> 5:19-21) On the other hand, if a certain leisure activity is made up of “ingredients” that are wholesome in Jehovah’s eyes, then such recreation may well be beneficial and refreshing to you.—Gal. 5:22, 23; read Philippians 4:8. [3]
- A gare shi, hutunsa zai tabbata. <> To him, that release was a certainty. [4]
- Idan yanayinsu ya hana su halartan taro a kai a kai, menene Kiristoci da suke ciwo mai tsanani za su tabbata? <> If their circumstances prevent them from attending meetings regularly, of what may seriously ill Christians be certain? [5]
- See also tabbata/examples