Adjective
- (of space or time) mai tsawo, mai daɗewa, dogo (masc.), doguwa (feminine).
- A long time. <> Tsawon lokaci. = Lokaci mai tsawo.
- A long visit. <> doguwar ziyara = ziyara mai tsawo.
- How long is it? <> Menene tsawon shi?
- The room is 10 feet long. <> Ɗakin na da tsawon ƙafa goma.
- All night and day long. <> Dare da rana gabaɗaya.