Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
maɗaci
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
Noun
maɗā̀cī m (plural màɗā̀tai, possessed form maɗā̀cin)
Africanmahogany tree, Khayasenegalensis. <> wata doguwar bishiya wadda itacenta ke da d'aci ainun ana yin magani da ganyenta da sassak'enta, kuma ana yin katako da itacenta.