Noun
Branding Grana Padano cheese (madoshi, acuraki)
m
- A metal punch for making holes. A branding iron. <> ƙarfe da ake sakawa a wuta a huda itace da shi.
- ƙarfen da ake yi wa jaki wuta da shi don magani ko alama. <> An implement for branding, or for burning holes into a piece of wood. (= acuraki.)