Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

maggot

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Singular
maggot

Plural
maggots

  1. tsutsa

Google translation of maggot

tsutsa.

  1. (noun) tsutsa <> larva, grub, maggot;

[17-08-14 11:23:30:440 PDT]

Glosbe's example sentences of maggot

  1. maggot. <> Tsutsotsi, tsutsotsi.
    1. In this image, the only survivors are the maggot and the fire—not man—and they both annihilate anything that falls within their power. <> A wannan kwatanci, tsutsotsi da wuta ne kawai suka tsira ba mutane ba, kuma suna halaka dukan abubuwan da suke da iko a kansu.
    2. The juxtaposition in the text of maggots and fire reinforces the idea of destruction. . . . <> Yin amfani da tsutsotsi da wuta a wannan ayar ya nanata ra’ayin halaka . . .
    3. He mentioned worms (or maggots) that do not die and fire that is not quenched. <> A wajen Yesu ya yi magana game da tsutsotsi da ba sa mutuwa da wutar da ba a kashewa.
    4. (Job 2:7) Job’s flesh became covered with maggots, and his skin formed crusts, blackened, and dropped off. <> (Ayuba 2:7) Tsutsotsi suka rufe jikin Ayuba, kuma fatarsa ta fashe, ta zama baƙi kuma ta sassaɓe.

[17-08-14 12:54:21:495 EDT]