Noun / Adjective
m | mashahuriya = f
- distinguished, well-known, successful, known person, renowned, reputable, esteemed , famous, popular, notable <> wanda ya shahara ga yin gwanitntar yin abu. sananne ko fitaccen mutum ko wani abu.
- a Afirka zama mashahuri cikin dare ɗaya abu ne mai wahalar gaske saboda matsaloli iri daban daban [1] <> In Africa, becoming an overnight success is very difficult due to a number of reasons.