Noun
m
- dogon ƙyalle ko saƙaƙƙen abu da ake zura wa kubakar wando don ɗaurewa.
- A trouser string. (= lawurje; azargi; azargagi; azazzari; (Kats.) mazargi; zariya.) 2.
- A dog-leash.
- A charm in the form of a bracelet of several strands of cotton thread.
- One who uses abusive language.