Also on Wednesday, people in Burkina Faso hold a memorial to pan-African hero and late President Thomas Sankara, after his successor Blaise Compaoré is sentence to life in absentia for Sankara's 1987 murder. Har ila yau a ranar Laraba, mutane a kasar Burkina Faso na gudanar da taron addu'oin tunawa da marigayi tsohon shugaban kasar Thomas Sankara, bayan da aka yanke wa wanda ya gaje shi Blaise Compaoré hukuncin daurin rai-da-rai a yayin da baya nan, kan kisan Sankara a shekarar 1987. --bbchausa verticals/pics