Noun
- ƙwayoyin halitta na sinadarai. kwayar halitta.
- who studies how volatile molecules contribute to flavour, [1] <> wadda ke nazari a kan yadda kwayoyin halitta na sinadarai ke taimakawa wajen samar da dandano, [2] = wadda ta gudanar da nazari (bincike) a kan yadda tartsatsi (ruguntsimin) sinadarai ke haifar da kamshi (ko wari), [3]
- This molecule may have evolved as an anti-fungal agent for the plants that bore it. [4] <> Masana na ganin wannan kwayar halitta ta samu ne domin zama mai gadi ko bayar da kariya daga kwayoyin cuta (fungi) ga tsirran da suke samar da ita. [5]