On Sunday evening, zebrascross the road as motorcyclists waits in Kimana Sanctuary in Kenya. [1] Wasu jakunan dawa a yammacin ranar Lahadi suna tsallaka titi tare da tilasta wa masu mota dakatawa sai sun tsallaka [2]
On the same day, motorcyclists line up at a petrol station in Bukavu in the Democratic Republic of Congo [3] A daidai wannan ranar ce masu babura suka yi layi a gaban wani gidan mai da ke Bukavu na kasar Jamhuriyar Dimokradiyyar Kongo [4]