aka matsar, wanda ya tashi (daga gida)
Pronunciation
Audio (US) (file)
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- The past tense and past participle of move. <> aka matsar, wanda ya tashi (daga gida).
- Who moved my phone? <> Wanene ya matsar min da waya?
- We moved from an apartment to our new house last year. <> Mun tashi daga gidan haya zuwa sabon gidan mu shekarar baya.
- The young men moved to the cave <> Da samarin suka tattara zuwa ga kogon = Da samarin suka yi hijira a cikin 'kahf' (kogo) --Qur'an 18:10