Pronunciation
IPA(key): /ˈmóː.wàː/
Noun
mōwā̀ f (possessed form mōwàr̃) masoyi = m
- favorite wife <> matar a aka fi nuna wa so fiye da kishiyarta, wato akasin bora,
- Synonym: makwasa
- mutumin da aka fi nuna wa so a cikin 'yan'uwansa.
- abinci ko wani abu wanda mutum ya fi so. <> most preferable food or thing.