m
- matsayi ko matuƙa ko lokaci. <> reaching a certain level, state, condition.
- Ciwonsa har ya kai munzilin hana shi cin abinci. <> His illness has gotten to the point where he can't even consume food.
- Yayin da ya kai munzilin koyon sana’a sai ya shiga koya masa kasuwanci. [1]
- Tabbas tarbiyar da namiji na da wuya kuma yawanci ya rataya ne a wuyan mahaifinsa sakamakon mahaifiya koda yaushe tana gida, kuma idan yaro ya kai wani munzili ... [2]
Bargery's definition of munzuli
munzili
[munzi"li/+] {n.m.} = lokaci. e.g. ya/ isa munzilin komowa, it is time for him to come back.
- See also mawa