Etymology
Borrowing from Arabic مُرّ (murr).
Noun
mûr̃ m
- myrrh
- ciwo a kan doron kafaɗar jaki wanda itacen lautu ya yi.
- dunƙulallen magani baƙi mai ɗacin gaske da ake jiƙawa a sha don maganin ciwon ciki. <> crumbled up black medicine soaked and consumed via drinking to cure stomach pains.
[1]