Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

murabus

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

retirement

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Verb

  1. to step down, to retire, resign, abdicate.
    Shugaba Trump Ya Nemi Ilhan Omar Ta Yi Murabus [1]
    Shugaban kasar Sudan Umar Albashir ya yi murabus [2]

Noun

Tilo
murabus

Jam'i
babu (none)

m

  1. retirement, resignation <> sauka daga wani aiki ko muƙami musamman na sarauta.
    A jihar Bauchi mataimakin gwamnan Injiniya Nuge Gidado ya yi murabus bisa zargin nuna masa wariya da takashi a harkokin gwamnati tare da yi masa rashin yin adalci. [3]