Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

mutu

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
  1. to die, death, dying. <> ƙarewar rai ga mutum ko dabba ko duk wani abu mai rai.
    Babarta ta mutu. <> Her mother passed away.

    Kar ki bar ni a nan, zan mutu. <> Don't leave me here, I will die.

    Tanzanians catch up on Thursday with the news announced on Wednesday that their president, John Magufuli, had died aged 61. [1]
    A Tanzaniya an wayi gari da Labarin mutuwar shugaban kasar John Magafuli wanda ya mutu yana da shekara 61 a duniya. [2]

  2. to stop working <> dakatarwar aikin inji ko wutar lantarki.
  3. yin sanyin jiki don tsoro ko tausayi <> going cold due to apprehension or shock
  4. raguwar karfin tufa ko mazakuta ko bati da sauransu.
See also mutuwa, and rasu