Verb
- show, showing, to present, reveal, to point, expose <> fitar da abu a idon jama'a ko mutum don a gani. bayyana.
- suggesting
- abinda ke nuna an gina kwakwalwar mutane kan magana da harsuna da dama. <> suggesting the human brain evolved to work in multiple tongues.
- to become mature, ripe. <> isa ko cika ko balaga.
- ja hankali ko faɗakar da. <> call attention to, demonstrate.
- Uwa ta nuna ɗanta haɗarin wasa a gefen titi.
- nuna ƙarfi wato cin zali.
- nuna yatsa wato gargaɗi. <> pointing of the finger as a warning.
- nuna kama wato alamta.
- nuna kurciya baka watau fitar da gaskiyar abu.
- nuna inuwa watau faɗar ƙarya.
- nuna isa wato girman kai. <> haughtiness, arrogance.
Google translation of nuna
Show.