We do not fully know how our food acquires its nutrients <> Ba mu da cikakken sani na yadda abincinmu yake samu abubuwa na gina jiki
Does your general health, including your heart, suggest that you are getting sufficient nutrients? <> Lafiyar jikinka, haɗe da zuciyarka, sun nuna cewa kana samun isashen abubuwan gina jiki?
16 Consider, too, the unique blood system that transports nutrients and oxygen and protects against infection. <> 16 Ka yi la’akari, kuma, da tsarin jini mai-ban girma wanda ke ɗaukan abubuwan gina jiki da iskar oxygen da kuma yin ƙariya daga kamuwa da cuta. [2]