Adjective
Positive |
Comparative |
Superlative |
- (of food or drink) Providing nutrients; healthy to eat. <> abinci mai inganci, na gina jiki [1].
- Abinci mai inganci, ana haɗa shi ne da ire-iren kayan abincin da suke bada kuzari da kuma sinadarai masu amfani. <> Nutritious first foods are prepared from a variety of food groups and are rich in energy and key nutrients. [2]