Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- The present participle of pardon. <> mai afuwa, yin afuwa, mai yafewa.
- O Allah, indeed You are Pardoning, You love to pardon, so pardon me.
Ya Allah, lalle ne Kai ne mai afuwa, Kana son afuwa, ka yi min afuwa. --Last 10 Ramadan nights Dua - Surely Allah is Ever-Pardoning, All-Forgiving.
Lalle ne Allah haƙĩƙa Mai yãfẽwa ne, Mai gãfara. --Quran/22/60 - Yet Allah is truly Ever-Pardoning, All-Forgiving.
kuma lalle Allah haƙĩƙa Mai yãfẽwa ne, Mai gãfara. --Quran/58/2 - Al 'Afuww (العفو) The Pardoner, the Effacer of Sins; <> Mai rangame. Allah Maɗaukaki shine me kankare zunubai da kura-kurai. In yaso yakan cike gurbinta da kyakyawan aiki. --99_names_of_Allah
- O Allah, indeed You are Pardoning, You love to pardon, so pardon me.