Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

plight

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

lamari, al'amari

Pronunciation

Noun

Singular
plight

Plural
plights

  1. A dire or unfortunate situation. <> lamari, al'amari, yanayi mara kyau.
    When the young men fled for refuge to the cave and said: our lord! give us mercy from thy presence, and shape for us right conduct in our plight. <> A lokacin da samarin suka tattara zuwa ga kogon, sai suka ce: "ya ubangijinmu! ka ba mu wata rahama daga gare ka, kuma ka sauƙaƙe mana (samun) shiriya daga al'amarinmu." = [ 18:10 ] sa'ad da samarin suka yi hijira a cikin 'kahf' (kogo), sai suka ce,"ubangijinmu, ka bamu rahamah daga gare ka, kuma ka sa mana albarkacinka a kan al'amarinmu da shiriyarka." --Qur'an 18:10