Noun
- gidan kaso, gidan kurkuku, gidan yari, sijin
- Synonyms: jail and police custody
- He has spent a combined total of 10 years in prison for showing too much skin in public, having been arrested multiple times. [1] <> Ya shafe shekara 10 a gidan kurkuku saboda fita tsirara a bainar jama'a baya ga cewa an sha tsare shi. [2]
- In prison he was often put into solitary confinement for his refusal to wear clothes. [3] <> A kurkuku an sha kebe shi saboda ya ki yadda ya sanya tufafi. [4]