Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

prostrated

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

sujjada (bayan an yi)

Verb

Plain form (yanzu)
prostrate

3rd-person singular (ana cikin yi)
prostrates

Past tense (ya wuce)
prostrated

Past participle (ya wuce)
prostrated

Present participle (ana cikin yi)
prostrating

  1. The past tense and past participle of prostrate.
    1. and [ mention ] when we said to the angels, "prostrate to adam," and they prostrated, except for iblees.
      kuma a lokacin da muka ce wa malaiku, "ku yi sujada ga adamu." sai suka yi sujada face iblisa,
      [ 18:50 ] sa'ad da muka ce wa mala'iku, "ku yi sujadah ga adam." sai suka yi sujadah, ban da iblis. --Quran/18/50

    2. 8 After the prophet Samuel told King Saul that he had been rejected by God because of his disobedience, Saul prostrated himself to Jehovah.
      8 Bayan da annabi Sama’ila ya gaya wa Sarki Saul cewa Allah ya ƙi shi domin rashin biyayyarsa, Saul ya yi sujjada a gaban Jehovah.

    3. At the sight of this, “all the sons of Israel . . . immediately bowed low with their faces to the earth upon the pavement and prostrated themselves and thanked Jehovah, ‘for he is good, for his loving-kindness is to time indefinite.’”
      A ganin wannan, “dukan ’ya’yan Isra’ila . . . suka sunkuyadda kansu, fuskokinsu a ƙasa a kan duwatsu, suka yi sujjada, suka yi godiya ga Ubangiji, suka ce, gama shi nagari ne; gama jinƙansa yana tabbata har abada.”
Contents