Etymology
Borrowed from Yoruba ireke.
Noun
Cut sugarcane
ràkē m (possessed form ràken)
- sugarcane <> wani kara mai kauri da gajerun gaɓoɓi kuma mai zazzaƙan ruwa da ake sha ko a matsa a yi mazarƙwaila ko sukari da shi.
- (Kirari) Rake raka yawu, ba karan banza ba.
- doke
[1]