Noun
f
- Rama wani irin tsiro ne mai doguwar sanda wanda ake dafa ganyensa a yi kwaɗo, kuma ana amfani da ɓawonsa wajen yin igiya ko yanta. <> hemp, jute.
- emaciation: the state of being abnormally thin or weak or anorexic. <> ƙanjamewar jiki saboda rashin lafiya ko yunwa.
Verb