Noun
Glosbe's example sentences of rayuka
- rayuka. <> Lives, lives, life, lives.
- (Kolossiyawa 1:15, 16) Waɗannan sun haɗa da wasu halittun ruhu, sararin samaniya, duniya mai ni’ima, da dukan ire-iren rayuka a duniyarmu. <> (Colossians 1:15, 16) These include other spirit creatures, the universe, the productive earth, and all forms of physical life on our globe.
- Littafi Mai Tsarki Yana Canja Rayuka <> The Bible Changes Lives
- Koyo daga lura da kuma yin abubuwa cikin tawali’u zai ceci rayuka. <> Learning from observation and acting with humility can save lives.
- Zafin rana mitsitsi ne kawai yake isa duniyarmu, hakan kuwa ya isa ya rayar rayuka. <> Only about half a billionth of the sun’s energy reaches our planet, but that is enough to sustain life.
- Likitoci da kuma wasu da suka amince da ƙarin jini suna ƙarfafa mutane su ba da gudummawar jini don ceton rayuka. <> Many medical professionals and other advocates of blood transfusion appeal to people to donate blood in hopes of saving lives.
- Ka daɗa daraja jini sosai domin abin da Allah yake yi ta wurinsa—ceton rayuka. <> Cultivate a profound regard for blood because of what God is doing by means of it—saving lives.
- Rayuka suna cikin haɗari! <> Lives were at stake!
- Hakika, Kalmar Allah tana iya canja rayuka! <> Yes, God’s Word can change lives!
- 18 Littafi Mai Tsarki Yana Canja Rayuka <> 18 Did You Know?
- Hakika, haƙurin da Allah ya yi na shekara 120 ya sa aka cim ma waɗannan abubuwa kuma ya sa ya yiwu a ceci rayuka, da ya sa mutane takwas masu aminci “suka tsira ta wurin ruwa.” <> Yes, God’s patience for 120 years allowed for those things to be accomplished and set the stage for the preservation of life, allowing eight faithful humans to be “carried safely through the water.”
- 29 Littafi Mai Tsarki Yana Canja Rayuka <> 29 How to Be a Successful Missionary
- Yadda Abigail ta nuna hikima ta sa aka ceci rayuka kuma ta hana Dauda, sarkin Isra’ila da aka naɗa daga ɗaukan alhakin jini. <> Abigail’s sensibleness contributed to the saving of lives and prevented David, Israel’s future king, from becoming bloodguilty.
- Maimako, ba zai fi muhimmanci ba a ceci rayuka—namu da na waɗanda suke cikin iyalinmu da wasu da suke cikin gidan? <> Instead, would it not be far more important to save lives—our own and those of our family and others occupying the building?
- 3 6 Shawara Mai Amfani da ke Kyautata Rayuka <> 3 Practical Counsel That Improves Lives
- (Ibraniyawa 3:4, The Jerusalem Bible) Tun da shike kowane gida, ko ƙaƙa sauƙin gininsa, dole yana da magini, lallai fa sararin halitta mai-girma tare da ire-iren rayuka dayawa da suke bisa duniya, tilas suna da magininsu. <> (Hebrews 3:4, The Jerusalem Bible) Since any house, however simple, must have a builder, then the far more complex universe, along with the vast varieties of life on earth, must also have had a builder.
- Shawara Mai Amfani da ke Kyautata Rayuka <> Practical Counsel That Improves Lives
- 5 Cikin shekaru da yawa, ta’addanci ya ci rayuka dubbai. <> 5 For decades, terrorism has taken thousands of lives.
- (Ibraniyawa 4:12) Wannan aikin yana sake rayuka, kamar yadda ya faru a labari na gaba. <> (Hebrews 4:12) This power can change lives, as is exemplified by the following experience.
- 18 Littafi Mai Tsarki Yana Canja Rayuka <> 18 The Bible Changes Lives
- * Kowace daƙiƙa wannan ƙarfin rana yana cin tan miliyan biyar na ƙarfi irin na nukiliya, yana ba ma duniya zafi da ke kiyaye rayuka. <> * Every second this solar reactor consumes five million tons of nuclear fuel, showering the earth with life-sustaining energy.
- Musa yana ƙaunar ’yan’uwansa kuma ya san cewa rayuka na cikin haɗari. <> Lives were at stake, and Moses loved his fellow man.
- Menene za mu iya koya daga wannan labarin na ɗanɗan ’yar’uwar Bulus?— Muna bukatar gaba gaɗi don mu faɗi gaskiya kuma idan mun yi hakan, za mu iya ceto rayuka. <> What can we learn from this account about Paul’s nephew?— That it takes courage to speak up for the right things and that if we do, we can save lives.
- Za su haifi ’ya’ya, su mallaki iri-irin rayuka a duniya su faɗaɗa iyakar Aljanna har sai ta kai dukan duniya. <> They were to bring forth children, exercise dominion over earth’s many forms of life, and extend the borders of Paradise until it covered the entire globe.
- Wanke hannu da sabulu kāriya ce daga cututtuka kuma zai kāre rayuka. <> Washing the hands with soap and water can prevent illness and actually save lives.
[17-08-17 06:32:21:412 EDT]