Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

reclining

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Verb

Plain form (yanzu)
recline

3rd-person singular (ana cikin yi)
reclines

Past tense (ya wuce)
reclined

Past participle (ya wuce)
reclined

Present participle (ana cikin yi)
reclining

  1. The present participle of recline. <> zaman ginciri, kishingiɗe, holewa, hutawa.
    [They will be] reclining therein on adorned couches. <> Sunã mãsu zaman ginciri, a cikinta, a kan karagu. = Suna hutawa a cikinta, a kan karagu. Ba su shan zafin rana a cikinta, ko jin sanyi. --Qur'an 76:13
    They and their spouses - in shade, reclining on adorned couches. <> Sũ da mãtan aurensu sunã cikin inuwõwi, a kan karagai, sunã mãsu gincira. --Qur'an 36:56
    Reclining within them, they will call therein for abundant fruit and drink. <> Sunã gingincire a cikinsu, sunã kira a cikinsu, ga 'ya'yan itãcen marmari mãsu yawa, da abin shã. --Qur'an 38:51


Google translation of reclining

Yanki, gincire.

  1. (verb) dogara <> recline;