- duba, ji
- he regarded me with a smile, <> ya dube ni ya yi murmushi.
- he regards me with kindness, <> yana jin alherina.
- I regard him as a brother, <> ina jinsa kamar dan uwa.
- they regard themselves as Nigerians <> sun dauki kawunansu a 'yan Nijeriya.
- pay no regard to it, <> ƙyale shi.
- I have a great regard for Hamza, <> ina ganin girman Hamza.
- give my regards to Audu, <> ka gayar / gaida mini da Audu.
- in regard to, as regards, regarding, <> a madadin, kan zancen ko batun ko bisa ga.
- regard (=heed): kula da; yi hankali da. (=look on), duba; ga. (=consider), mai da. n., (=esteem), kara I; bakali; vide respect.