(Redirected from saɓawar)
- to transgress, disobey, defy, rebel, disagree.
- He is going to defy her orders for him to come here. <> Zai saɓa wa umarnin da ta bashi na cewa ya zo nan.
- But they rebelled against (the) Command (of) their Lord <> Amma sai suka cigaba da saɓawa umurnin Ubangijinsu. --Quran/51/44
- For verily, it was only the excessive questioning and their disagreeing with their Prophets that destroyed [the nations] who were before you.” [Bukhari & Muslim] <> Kuma lallai abinda ya halakar da wadanda suka zo kafin ku (shine) yawan tambayoyinsu da saɓawarsu ga Annabawansu --Hadith 9 of 40