Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

sakamako

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from sakamakon)

m

  1. compensation, reward, recompense, judgement, retribution, requital, result. <> abin da wani aiki ko yunƙuri ko ƙoƙari ya haifar.
    and, verily, the judgment will surely take place! <> Kuma lalle sakamako (ga ayyukanku), haƙĩƙa, mai aukuwa ne = Haqiqa ranar sakamako mai aukuwa ne --Qur'an 51:6
  2. outcome, result, product
    O'Dwyer has replicated this study with workers in the poultry industry, and found the same results. [1] <> ODwyer ya sake maimaita kwatankwacin irin wannan binciken tare da ma'aikata a gonar kiwon kaji, ya kuma samu sakamako iri guda. [2]

See also: diyya, fansa

  1. sakamakon haka <> as a result...


Google translation of sakamako

effect, results.

  1. (noun) reward <> sakamako, lada, kyauta; result <> sakamako; effect <> sakamako; consequence <> sakamako; outcome <> sakamako;
  2. (verb) issue <> sakamako;