Whoever hopes for the meeting with their Lord, let them do good deeds. <> Wadanda suke fatan su hadu da Ubangijinsu, to sai su aikata ayyuka na ƙwarai." --Qur'an 18:110
Actions are but by intentions and every man shall have only that which he intended. “Dukkan aiyyuka suna tare da niyya, kuma lallai kowane mutum yana samun sakamakon abinda yayi niyya; --Nawawi 1