Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

sassaƙa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Verb

sassaƙa | sassaƙo | sassaƙe | sassaƙi

  1. gyara itace da gizago ko sarrafa shi don yin amfani da shi <> woodworking, woodwork, to carve
    ya sassaƙa turmi daga itacen ƙirya.
    Ya sassaƙa kujera. <> He made a chair.
    sassaƙe ɓawo daga bishiya <> strip bark off tree.

Noun

  1. wood chipping, carpentry <> aikin katako
  2. mai sassaƙa = masassaƙa <> carpenter