The plural form of scene; more than one (kind of) scene. <> wurare, ɓangare daga fim.
There are more pre-Ramadan scenes in Khartoum, Sudan, on Thursday as this man sells his vegetables to people buying food supplies ahead of the Islamic fasting month. Akwai karin wuraren shirye-shiryen azumin watan Ramadan a birnin Khartoum na kasar Sudan a ranar Alhamis yayin da wannan mutumin ke sayar da kayan lambu ga mutanen da ke sayen kayan abinci gabanin fara azumin watan Ramadan. --bbchausa verticals/pics