(Redirected from shagaltar da)
Verb
- make heedless, forget, to distract <> sha'afar da ko mantar da
- Synonyms: shagaltar da and shagalshe
- Kuma kada ka bi wanda Muka shagaltar da zũciyarsa daga ambaton Mu <> and do not obey one whose heart We have made heedless of Our remembrance –Quran 18:28
- Alfahari da yawan dukiya da dangi ya shagaltar da ku (daga ibada mai amfaninku). –Quran 102:1