Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

shamaki

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun 1

Tilo
shamaki

Jam'i
shamakai

  1. wurin ɗaure dawaki
  2. kariya da ake yi wa gado a ɗaki <> surrounding barrier or wall
    ...Mun yi tattali dõmin azzãlumai wata wuta wadda shãmakunta, sun kewaye da su. <> We have prepared for the wrong-doers, a Fire whose walls will be surrounding them (disbelievers in the Oneness of Allah). Quran 18:29

Noun 2

Tilo
shamaki

Jam'i
babu (none)

  1. shugaban masu ɗaure dawaki
  2. sunan wata irin sarauta da ake bawa bayin sarki.


Google translation of shamaki

Shampoo, barrier.