Verb
sheƙa v1 | shiƙa f - the verbal noun
- to winnow, scatter <> hura, baza
- Kalmar Ibrananci da aka fassara “bincike” za ta iya kasance a “rairaye” ko kuma “sheƙa,” kamar yadda manomi yake sheƙa ƙaiƙayi daga tsaba. <> The Hebrew term rendered “measure off” can mean to “sift,” or “winnow,” much the way a farmer winnows out the useless chaff in his quest for the valuable grain [1]
- to pour, disperse <> watsa ko zuba
- to do well
- Ta sheƙa ado <> She was very well-dressed.
- to take off/took off suddenly <> famfara da gudu.
- Ya sheƙa da gudu <> He took off suddenly
- jacking up the price of something; up-sell; making something expensive <> tsala wa abu tsada
- gilla ƙarya <> coming up with a treacherous lie.
Verb 2
sheƙa v2
Noun
f