(Redirected from sheɗanu)
Noun
- The plural form of shaiɗan; more than one (kind of) shaiɗan.
- Kuma mun halicci taurari mun sanya su abin jifan sheɗanu masu hawa sama don sato zance. Haƙiƙa mun tanadawa shaiɗanu da kafirai azabar wata wuta mai tsananin ƙuna.
And made them ˹as missiles˺ for stoning ˹eavesdropping˺ devils, for whom we have also prepared the torment of the blaze.
And we have made them missiles for satans: and for them we have gotten ready the torment of the blaze. --Quran/67/5
- Kuma mun halicci taurari mun sanya su abin jifan sheɗanu masu hawa sama don sato zance. Haƙiƙa mun tanadawa shaiɗanu da kafirai azabar wata wuta mai tsananin ƙuna.