Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Noun
- tunkiya
- In his story Jesus told about a shepherd who had a hundred sheep. <> A cikin labarin Yesu ya faɗi game da makiyayi da yake da tumaki ɗari.
- (Genesis 33:14) Jehovah likewise leads “according to the pace of” his sheep. <> (Farawa 33:14) Haka ma Jehobah yana ja-gora “bisa saurin” tumakinsa.