Noun/Adjective
- bastard <> ɗan da aka haifa ba tare da an ɗaura aure ba.
- Synonym: ɗan kwararo
- (profanity, curse word) rascal, impolite person, bitch <> zagin da ake yi wa mutum don wulaƙanta shi.
- yabon da ake yi wa mutum, musamman in ya yi wata bajinta. <> sometimes used as praise.
- Very X (usually negative), a hell-of-an X.
- Yā bā tà shēgèn mārī̀ <> He gave her a hell of a slap.