Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

siga

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

See also suga (sugar)

Noun 1

Tilo
siga

Jam'i
babu (none)

m

  1. wani nau'in taba sigari mai kauri da tsawo da ɗoyin hayaƙi. <> cigar
  2. sugar
    Mourners in South Africa also remember Zulu King Goodwill Zwelithini who died last week aged 72 after a diabetes-related illness. [1]
    Masu juyayi a Afrika Ta Kudu suna tunawa da Sarki Zulu Zwelithini wanda ya mutu yana da shekara 72 bayan fara da ciwon siga [2]

Noun 2

Tilo
siga

Jam'i
sigogi

f

  1. kama ko sura da abu. <> structure, appearance.
    Sigar rubutun mai ban sha'awa ne <> I am amazed by that font/typeface.
  2. version, edition, type


Google translation of siga

Smoking, parameter.

  1. (noun) tense <> siga;