mai kashe kuɗi, almubazzari
Noun
- A person who spends money. <> mai kashe kuɗi, almubazzari.
- Synonym: spendthrift
- Antonym: saver
- A spender marries a saver — now what? [1]
Almubazzari ya auri matsoluwa- Ya kenan? [2] - "Ni ne mai kashe kudi matata kuma mai tsimi," in ji Murray mai shekara 33 wanda ke zaune a California. [3]
“I’m the spender and my wife is the saver,” said Murray, 33, who lives in California. [4]
- See also consumer