Noun

- Squirrel - A small animal that lives in trees and has a bushy tail. Squirrels are related to rats and often eat nuts. <> 'yar ƙaramar dabba dangin gafiya, mai gashi toka-toka (greyish hair) da ratsin fari a kwiɓinta; tana da doguwar jela mai buzuwar gashi, kuma tana son cin gyaɗa.
- kurege (dangin ɓeran bisa)