Pronunciation
Audio (US) (file)
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- The present participle of strive. <> yin ƙoƙari da fama.
- 16 We can all increase our appreciation for Jehovah’s standards by striving to understand why he had certain accounts preserved in the Scriptures for us. <> 16 Za mu ƙara godiya ga mizanan Jehobah ta wajen yin ƙoƙari mu fahimci abin da ya sa ya adana wasu labaran Nassosi domin mu.
- 19 Our striving to cultivate and show Christlike kindness at all times and in every situation brings us rich rewards. <> 19 Yin ƙoƙarin koya da kuma nuna kirki irin na Kristi a kowane lokaci da yanayi yana kawo mana albarka mai yawa. [1]