In Mali, on Friday, a supporter of the country's military regime and the Russian leader takes a selfie with a man wearing a Vladimir Putin mask as people rally on the streets of the capital, Bamako. A ranar Juma'a kuwa a Mali, wani magoyin bayan gwamnatin mulkin soja a ƙasar da kuma Shugaba Outin, ya ɗauki hoto tare da wani mutum da ya saka fuskar Putin, a lokacin da mutane ke kai komo a kan titunan Bamako, babban birnin ƙasar. --bbchausa verticals/pics
(Luke 8:1) In Barranquilla, Colombia, a Witness spoke to Antonio, a strong supporter of a political movement. (Luka 8:1) A Barranquilla, Colombia, wani Mashaidi ya yi wa Antonio da yake tallafa wa wani rukunin siyasa magana.
supporters of the opposition magṑyā bāyan jàm’iyyàr àdāwā̀
he has no supporters bâ shi dà mā̀su gōyon bāyansà