Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

swear

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Verb

Plain form (yanzu)
swear

3rd-person singular (ana cikin yi)
swears

Past tense (ya wuce)
sweared

Past participle (ya wuce)
sweared

Present participle (ana cikin yi)
swearing

  1. to take an oath <> rantse, yi rantsuwa.
    he found it necessary to swear to the truthfulness of what he wrote. <> ya rantse cewa abin da ya rubuta gaskiya ne.
    I swear by God <> Na rantse da Allah.
  2. to curse someone mildly <> zaga, yi wa zagi, yi tir da.
    Zagi, ashar, da kuma wasu maganganun batsa furci ne da ake amfani da su kowace rana a duniya ta yau. <> Cursing, profanity, and other forms of obscene language are part of everyday speech in today’s world.
  3. (strongly) la'anta
  4. use swear words profusely, obscene or vulgar language. <> yi ashar, ya ashariya. mugun baki ko ɗanyen baki.
    Sa’ad da na yi aure, ni da maigidana mun ƙaura zuwa yankin da ake yawan yin ashar da maye da kuma shan taba. <> When I married, my husband and I moved to an area where cursing, drunkenness, and smoking were the norm.
    Zagi, ashar, da kuma wasu maganganun batsa furci ne da ake amfani da su kowace rana a duniya ta yau. <> Cursing, profanity, and other forms of obscene language are part of everyday speech in today’s world.


See Here, from the UK broadcast regulator Ofcom, a research into swearwords via podnews

Google translation of swear

Rantsuwa, rantse.

  1. (verb) rantse <> swear; zaga <> abuse, swear, insult; rantsad da <> swear;