Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

ta'ammali

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from ta'ammuli)

Noun

  1. usage, abusing - yin amfani da wani abu
    Sai dai inda gizo ke saka shi ne sabuwar gwamnatin ta kudiri aniyar kin aiwatar da matakan tsuke bakin aljuhu, kamar yadda hukumomin da ke ta'ammali da kudi suka nemata da yi. [1]
  2. trading, business dealings
  3. Alternate spelling of ta'ammuli
Contents