(Redirected from tabe)
- weariness, tiredness <> a taɓe.
- Sannan ka ƙara mayar da ganin ka sama a karo na biyu. Wallahi gani zai dawo gare ka a taɓe
- then look again and again-your sight will return frustrated and weary.
- sa'an nan ka sake maimaita, dubawa, ganinka zai komo maka, gajiyayye, ba da ganin wata naƙasa ba.
- ka sake maimaita dubawa; ganinka zai komo maka batir da kadawa. --Qur'an 67:4
- kece, ko yaga
- ya taɓe rigarsa garin tsallaka rami
- ja ko buɗa ko wara ko tala;
- ya taɓe baka zai harbi
- lalace ko tafka asara ko kauce wa hanyar addini.