Toggle menu
24.2K
670
183
158.8K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tabo

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
See also taɓo

Noun

Tilo
tabo

Jam'i
tabba or tabbai or tabbuna or tabambuna

Singular
scar

Plural
scars

masc.

  1. scar <> alamar da ke bayyana a jikin mutum ko dabba bayan warkewar ciwo ko rauni ko k'urji.
    Girl with scar in a camp in Bunia, Ituri province, eastern Democratic Republic
    Wata yarinya mai tabo a fuska a sansanin Bunia , da ke lardin Ituri --Reuters / BBC In Pictures
  2. illa ko cikas a tufa. <> a defect on an apple's surface.
  3. b'acin suna. <> defame, tarnish one's name.
    D'aurin da aka yi masa ya yi mai tabo a rayuwarsa.
Contents