(Redirected from tagajan tagajan)
Noun
m/f
- mutum mara kara ko hali.
- Na san idan wasu sun karanta, za su ce wanda ya tsara wadannan kalaman bai ma cika gwanin soyayya ba, dan tagajan-tagajan ne. To kai ina nakan suke? [1]
- Yakubu Ibrahim Professor ne fa, ba dan tagajan tagajan bane.